Islamic Azkar

1Addu'o'in tashi daga barci2Addu'ar sanya tufa3Addu'ar sanya sababbin tufafi4Akku'ar da aka ma wanda ya sanaya sabuwar tufa5Abin fadi yayin cire tufafi6Addu'ar shiga bandaki7Addu'ar fita daga bandaki8Zikiri gabanin alwala9Zikiri bayan gama alwala10Zikiri yayin fita daga gida11Zikiri yayin shiga gida12Addu'ar tafiya zuwa masallaci13Addu'ar shiga masallaci14Addu'ar fita daga masallaci15Addu'o'in kiran sallah16Addu'ar bude sallah (wato bayan an yi kabbarar harama)17Addu'ar Ruku'u18Addu'ar dagowa daga Ruku'u19Addu'ar Sujada20Addu'ar Zama Tsakanin Sjadar Farko Da Ta Biyu21Addu'ar sujadar Tilawar Alkur'ani22Tahiyya23salati ga Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, bayan Tahiyya .24Addu'ar bayan Tahiyar karshe kafin sallama .25Zikirin bayan an yi sallama daga sallah .26Addu’ar sallar Istihara (neman zabin Allah idan mutum zai aikata wani abu)27Zikirin Safiya da Maraice28Addu’a yayin da za a yi barci29Addu’a yayin da ya mutum ya juya a cikin kwanciyar barci30Addu’ar wanda ya razana a cikin barci, da Wanda ya kasa barci31Wanda ya yi mafarki mara kyau32Addu’ar Kunutin Witiri33Addu’ar bayan sallama daga Wutiri34Addu’ar maganin damuwa da bakin ciki35Addu’ar tafiyar da Euncin zuciya36Addu’ar gamuwa da abokan gaba, ko wani mai iko37Addu’ar wanda ya ji tsoron zaluncin wani mai iko38Addu’a a kan abokan gaba39Abin da Wanda ya ji tsoron wasu mutane zai fada40Addu’ar Wanda ya fitinu da shakka a cikin imani41Addu'ar neman biyan bashi42Addu’ar Wanda ya fitinu da waswasi a cikin salla da karatu43Addu’ar wanda al’amari ya tsananta a gare shi44Abin da wanda ya aikata wani zunubi zai yi kuma ya fada45Addu’ar korar Shaidan da waswasinsa46Addu’a yayin da wani abu da ba ya so ya afku, ko abin da ya fi Karfinsa47Gaisuwar barka ga wanda aka yi wa haihuwa, da abin da shi kuma zai fada48Addu’ar nema wa ’ya’ya tsari49Addu’a ga mara lafiya idan aka ziyarce shi50Falalar da ke cikin ziyarar mara lafiya51Addu’ar mara lafiya da ya yanke Kauna daga rayuwa52Abin da ake lakkana wa Wanda ya kusan mutuwa53Addu’ar Wanda ya gamu da wata masifa54Addu’a yayin da akc rufe idanun mamaci55Addu’ar da ake yi ga mamaci a cikin sallar jana’iza56Addu’a ga mamaci yaro yayin Sallar jana’iza a gare shi57Addu’ar ta’aziyya58Addu’a yayin shigar da mamaci kabari59Addu’a bayan an binne mamaci60Addu’ar ziyarar makabarta61Addu’a yayin da ake iska62Addu’a yayin da aka ji tsawa63Daga cikin addu’o’in rokon ruwa64Addu’a yayin da ruwan sama yake sauka65Addu’a bayan saukar ruwan sama66Daga addu’o’in neman tsayar da ruwan sama67Addu’ar ganin jinjirin wata68Addu’a idan mai azumi zai buda baki69Addu’ar cin abinci70Addu’a bayan an gama cin abinci71Addu’ar bako ga Wanda ya gayyace shi cin abinci72Addu’a ga wanda ya shayar da mutum, ko ya nufi haka73Addu’a idan ya yi buda baki a gidan mutane74Addu’ar mai azumi idan aka kawo abinci, sai bai ci ba ya ci gaba da azuminsa75Abin da mai azumi zai ce idan wani ya zage shi76Addu’a yayin da aka ga tumu77Addu’ar wanda ya yi atishawa78Abin da ake fada wa kafiri idan ya yi atishawa kuma ya godewa Allah79Addu’a ga Wanda ya yi sabon aure80Addu’ar Wanda ya yi sabon aure, ko ya sayi abin hawa81Addu’ar saduwa da iyali82Addu’a idan mutum ya yi fushi83Addu’a idan aka ga wani Wanda wata masifa ta fada masa84Zikiri in an zauna a wani majlisi85Addu’ar tashi daga majlisi (domin neman yafewa ga abin da ya gudana a cikin majlisin)86Addu’a ga Wanda ya ce maka: Allah ya gafarta maka87Addu’a ga Wanda ya yi maka wani alheri88Abin da Allah yake tsare mutum daga Dujal saboda shi89Addu’a ga Wanda ya ce maka yana son ka90Addu’a ga Wanda ya gabatar maka wani abu daga cikin dukiyarsa91Addu’a ga Wanda ya ba da bashi idan aka zo biyan sa bashinsa92Addu’ar tsoron shirka93Addu’a ga wanda ya ce maka: Allah ya yi maka albarka94Addu’ar Kin shu’umci95Addu’ar hawa abin hawa96Addu’ar tafiya97Addu’ar shiga wata karkara ko wani gari98Addu’ar shiga kasuwa99Addu’a idan abin hawan mutum ya yi tuntubc100Addu’ar matafiyi ga mazaunin gida101Addu'ar mazaunin gida ga matifiyi102Yin kabbara da tasbihi yayin da ake cikin tafiya103Addu’ar matafiyi idan ya riski karshen dare (daidai Iokacin sahur)104Addu’a idan ya sauka a wani masauki a halin tafiya ko waninta105Addu’ar komowa daga tafiya106Addu’ar da mutum zai fada idan wani al’amari ya zo masa na farin ciki ko na bakin ciki107Falalar salati ga Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi108Yada sallama a cikin al’umma109Yaya zai amsa wa kafiri idan ya yi masa sallama1101 10. Addu’a idan aka ji carar zakara da kukan jaki1111 1 1. Addu’a idan aka ji haushin karnuka da daddare112Addu’a ga wanda ka zage shi113Abin da musulmi zai ce idan ya zo yabon wani musulmi114Abin da musulmi zai ce idan aka yabe shi115Talbiyar mai harama da Hajji ko Umara116Kabbara yayin da aka zo daidai da rukunin Hajarul Aswad117Addu’a tsakanin Rukunul Yamani da Hajarul Aswad118Addu’ar tsayuwa a kan dutsen Safa da na Marwa119Addu’ar Ranar Arfa120Addu’a a Mash’arul Haram121Yin Kabbara tare da kowace tsakuwa yayin jifan Jamra122Addu’a idan mutum ya ga wani abu mai ban mamaki, ko na farin ciki123Abin da mutumin da wani al’amari na farin ciki ya zo masa zai yi124Abin da Wanda ya ji wani ciwo a jikinsa zai ce125Addu’ar Wanda ya ji tsoron faruwar wani abu mummuna saboda kambun baka126Abin da ake fada idan aka firgita127Abin da ake fada idan za a yanka dabba, ko za a sokc ta128Abin da ake fada don kawar da kaidin Shaidanu masu taurin kai129Istigfari (neman gafara) da tuba zuwa ga Allah130Falalar tasbihi, da godiya ga Allah, da yin la ilaha illal lah, da yin kabbara131Yadda Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yake Kirga tasbihinsa132Daga cikin ayyukan alheri da kyawawan halaye