(126) Ya Allah! Mu Muna sanya Ka a gabansu, kuma muna neman tsarinka daga sharrace- sharracensu.
(127) Ya Allah! Kai ne Mai karfafa ni. kuma Kai ne Mataimakina. Da Karfinka ne nake yin dabarun yaki. kuma da Karfinka ne nake kai hari. kuma da Karfinka ne nake yin yaki.
(128) Allah ne Mai isar mana, kuma madalla da Shi abin dogaro.