Daga addu’o’in neman tsayar da ruwan sama

1

(174) Ya Allah! Ka sanya shi ya zuba a kewayenmu ba a kanmu ba. Ya Allah! Ka sanya shi a kan jigayi da duwatsu. da cikin rafuka, da wajen saiwoyin itatuwa.

Zaker copied