Yaya zai amsa wa kafiri idan ya yi masa sallama

1

(227) Annabi, tsira da amincm Allah su tabbata a gare shi, ya ce: ‘ldan ma'abota littafi (yahudu da nasara) suka yi muku sallama, to ku ce musu ku ma haka.

Zaker copied