Addu’ar bayan sallama daga Wutiri

1

(119) Tsarki ya tabbata ga Mai cikakken Mulki, Mai tsarkaka (daga dukkan abin da bai dace da Shi ba). Ya karanta sau uku; a ta ukun sai ya daukaka muryarsa ya ja ta, ya ce: Ubangijin mala'iku da AI-ruh (wato Jibrilu).

Zaker copied