(50) Fuskata ta yi sujada ga Wanda Ya halicce ta, kuma ya tsagaji da gani a gar eta, da Iyawarsa da kuma Karfinsa. Allah mafi gwanintar masu halitta, ya girma, kuma alherinsa ya yawaita.
(51) Ya Allah! Ka rubuta mini lada saboda ita (sujadar), ka kankare mini zunubi saboda ita, ka sana tat a zamo taskar arziki gare ni a wajen ka, kuma ka karbe ta daga gare ni kamar yadda ka karbe ta daga bawanka dawuda.