salati ga Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, bayan Tahiyya .

1

(53) Ya Allah! Ka yi salati ga Muhammadu, da alayen Muhammadu, kamar yadda ka yi salati ga ibrahimu da alayen Ibrahimu, lallai kai abin godewa ne, Mai girma. Ya Allah! Ka yi albarka ga muhammadu, da alayen Muhammadu, kamar yadda ka yi albarka ga Ibrahimu, da alayen Ibrahimu, lalai kai abin godewa ne, Mai girma.

2

(54) Ya Allah! Ka ya salati ga Muhammadu, da kuma ga matnsa da zuriyarsa, kamar yadda ka yi salati ga alayen Ibrahim kuma ka yi albarka ga Muhammadu, da kuma ga matansa da zuriyarsa, kamar yadda ka yi albarka ga alyyen Ibrahim lallai kai abin godewa ne, Mai girma.

Zaker copied