(186) ldan wani ya yi fada da shi, ko ya zage shi alhali yana azumi, to ya ce: ni azumi nake, ni azumi nake.