Addu'ar shiga masallaci

1

(20) Ina neman tsarin Allah Mai girma, ka na fuskarsa Mai Alfarma, da na Mulkinsa dadadde, daga Shaidan tsinanne. Da sunan Allah. Tsira da aminci su tabbata ga Manzon Allah ya Allah! Ka bude mini kofofin rahamarka

Zaker copied