Addu’ar Wanda ya ji tsoron faruwar wani abu mummuna saboda kambun baka

1

(244) Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: Idan dayanku ya ga want abu da ya kayatar da shi ga dan uwansa, ko ga kansa, ko ga dukiyarsa, to ya roki Allah ya sanya albarka gare shi; domin kambun baka gaskiya ne.

Zaker copied