Addu’ar Ranar Arfa

1

(237) Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: Mafi alherin addu’a ita ce addu’ar Ranar arfa. Kuma mafi alherin abin da na fada ni da. Annabawa da Suka gabace ni shi ne: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kadai: babu abokin tarayya a gare Shi. Mulki nasa ne (Shi kadai), yabo ma nasa ne (Shi kadai); kuma Shi Mai iko ne akan komai.

Zaker copied