Addu’ar Wanda ya gamu da wata masifa

1

(153) Mu na Allah ne, kuma hakika mu masu komawa ne zuwa gare Shi. Ya Allah! Ka ba ni ladan hakurina a kan wannan masifa, kuma ka mayar rnini da abin da ya fi ta alheri.

Zaker copied