Wanda ya yi mafarki mara kyau

1

(114) Wanda ya ga abu mummuna a mafarki. to sai ya yi wadannan abubuwan: * Ya yi tofi ta gefen hagunsa sau uku. * Ya nemi tsarin Allah daga Shaidan da kuma sharrin abin da ya gani. sau uku. * Kada ya gaya wa kowa wannan mafarkin. * Ya juya daga kwibin da ya kasance yana kwance a kansa.

Zaker copied