Addu’ar ta’aziyya

1

(162) Hakika abin da Allah ya dauka nasa ne, kuma abin da ya bayar shi ma nasa ne. kuma kowane abu a wurinsa yana da ajali abin ambato.. Sai ta yi hakuri ta nemi lada (na hakurin rashin da ta yi). Zai kuma iya cewa: Allah ya girmama ladanka, ya kyautata hakurinka a kan abin da ka rasa, ya gafarta wa mamacinka.

Zaker copied