Addu’a yayin da ya mutum ya juya a cikin kwanciyar barci

1

(112) Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Makadaici, Marinjayi. Ubangijin sammai da kasa da abin da ke tsakaninsu. Mabuwayi. Mai yawan gafara.

Zaker copied