1 10. Addu’a idan aka ji carar zakara da kukan jaki

1

(228) Daga Abu Huraira, Allah ya yarda da shi ya ce: .Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata gare shi, ya ce: ‘Idan kuka ji carar zakara, to ku roki Allah daga falalarsa domin _ya ga mala'ika ne. Idan kuma kuka ji kukan jaki, to ku nemi tsarin Allah daga Shaidan, domin ya ga shaidan ne.

Zaker copied