Addu’a yayin da ake iska

1

(166) Ya Allah! Ina rokonka alherinta, kuma ina neman tsari da Kai daga sharrinta.

2

(167) Ya Allah! Ina rokonka alherinta da alherin da ke cikinta, da alherin da aka aiko ta da shi; kuma ina neman tsarinka daga sharrinta, da sharrinta da ke cikinta. Da sharrin da aka aiko ta da shi.

Zaker copied