Addu’ar Kin shu’umci

1

(205) Ya Allah! Babu shu'umci sai abin da Ka halitta. kuma babu alheri sai alherinka. kuma babu abin bautawa da gaskiya ba Kai ba.

Zaker copied