Yadda Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yake Kirga tasbihinsa

1

(266) Daga Abdullah bin Amr, Allah ya yarda da shi, ya ce: Na ga Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.

Zaker copied