Addu’a a Mash’arul Haram

1

(238) Jabir, Allah ya yarda da shi, ya ce: Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, _ya hau taguwarsa mai suna . Al-kaswa har ya zo Mash'arul Haram, sai ya fuskanci alkibla ya yi addu'a ga Allah, ya yi kabbara. ya yi hailala, ya kadaita Allah. Bai gushe ba a tsaye yana addu'a har sai da gari ya waye sosai. sannan ya dauki hanya kafin rana ta fito.

Zaker copied