Abin da ake fada idan za a yanka dabba, ko za a sokc ta

1

(246) Da Sunan Allah, kuma Allah ne Mafi girma. Ya Allah! (Wannan dabba) daga gare Ka take, kuma mallakarka Ce. Ya Allah! Ka karfia daga gare ni.

Zaker copied