(22) Wanda ya ji kiran sallah zai fadi dukkan abin da ladanin yake fadi, sai dai idan ya ce: Ku taho ga sallah; ku taho ga babban rabo. Maimakon haka sais hi y ace: Babu dabara. Babu karfi said a Allah.
(23) Bayan ladanin ya yi Kalmar shahada, sais hi (mai sauraron) kuma y ace: Ni ma ina shaidawa cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi Kadai, babu abokin tarayya a gare Shi, kuma Muhammadu bawansa ne. kuma manzonsa ne, Na yarda da Allah Shi ne Ubangiji, kuma Muhammadu shi ne Manzo, kuma amusulunci shi ne Addini.
(25) Sannan ya ce: Ya Allah! Ubangijin wannan kira kammalalle, da wannan sallar da za a tsayar da ita, ka ba wa Muhammadu wasila (matsayin kusanci a cikin Aljanna), da matsayin fifiko, kuma ka tashe shi a matsayin fifiko, kuma ka tashe shi amatsayi abin godewa, wannan wanda ka yi masa alkawarinsa, lalle kai ba ka saba alkawari.
(26) Sunnan ya yi wa kansa addu'a tsakanin kiran sallah da tayar da ikama, domin addu'a awannan lokaci ba a kin karbar ta.
(24) Bayan y agama amsa kiran sallar, sai ya yi salati ga Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.