Abin da ake fada don kawar da kaidin Shaidanu masu taurin kai

1

(247) lna neman tsari da Kalmomin Allah Cikakku, Wadanda wani (bawa) nagari ko fajiri ba ya Ketare su. daga sharrin abin da (Allah) Ya halitta. Ya samar da shi daga babu. Ya fari halittarsa. daga kuma sharrin abin da yake saukowa daga sama. da sharrin abin da yake hawa cikinta, da sharrin abin da Ya halitta a cikin kasa. da sharrin abin da yake fitowa daga gare ta, da sharrin fitinun dare da na rana, da kuma sharrin duk wani mai zuwa cikin dare, sai dai mai zuwa da alheri. ya (Allah) Mai yawan rahama!

Zaker copied