Addu’a idan ya yi buda baki a gidan mutane

1

(184) Allah ya sa masu azumi su yi buda baki a wajenku, kuma Allah ya sa nagartattun bayi su ci abincinku, kuma Allah ya sa Mala’iku su yi muku addu’a.

Zaker copied