Tahiyya

1

(52) Dukkan nau'in ban girma ya tabata ga Allah, da kuma salloli da kyawawan kalmomi. Aminci ya tabbata gare ka ya Annabi, da rahamar Allah da albarkatunsa. Aminci ya tabbata gare mu, da kuma ga bayin Allah salihai. Ina shaidawa cewa babu abin bautawa da gaskiya sai allah, kuma ina shaidawa cewa Muhammad bawansa ne kuma manzonsa ne.

Zaker copied