Addu’ar ganin jinjirin wata

1

(175) Allah ne Mafi girma. Ya Allah! Ka sanya tsayuwarsa a gare mu ta zamo kwanciyar hankali ce da imani. da aminci da musulunci. da kuma gamonkatar da abin da Ka ke so, Ya Ubangijinmu. kuma Ka ke yarda da shi. Ubangijinmu da Ubangijinka (ya kai wannan jinjirin wata!) shi ne Allah.

Zaker copied