(199) Wanda ya haddace ayoyi goma daga farkon suratul Kahfi, za a kiyaye shi daga Dujal. Sannan kuma mutum ya rika neman tsari daga fitinar Dujal a karshen tahiyar karshe ta kowace sallah.