(168) Abdullah bin Zubair ya kasance idan ya ji tsawa sai ya dena magana, ya ce: Tsarkj ya tabbata ga wanda tsawa ta ke wa tasbihi da godiyarsa, Mala'iku ma suna yi saboda tsoronsa.