Addu’ar shiga kasuwa

1

(209) Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Shi kadai; babu abokin tarayya a gare Shi. Mulki nasa ne (Shi kadai), kuma yabo ma nasa ne(Shi kadai); Yana rayarwa, yana matarwa, kuma Shi ne Rayayye Wanda ba Ya mutuwa. Dukkan alheri a Hannunsa yakc. kuma Shi Mai iko ne a kan komai.

Zaker copied