Addu’ar wanda al’amari ya tsananta a gare shi

1

(139) Ya Allah! Babu wani abu mai sauki sai abin da Ka sanya shi ya zama mai sauki. kuma Kai kana sanya tsanani idan Ka so ya zama sauki.

Zaker copied