(208) Ya Allah! Ubangijin sammai bakwaj da abin da suka rufe, kuma Ubangijin Kassai bakwai da abin da suke dauke da shi, kuma Ubangijin shaidanu da wadanda suka Batar, kuma Ubangijin iska da abin da ta yayyada! Ina rokon Ka alherin wannan alkarya, da alherin mutanen da ke cikinta, da alherin abin da ke cikinta. Kumaina nemantsari da Kai daga sharrinta, da sharrin mutanenta,da sharrin abin da ke cikinta.