Addu'ar sanya sababbin tufafi

1

(6) Ya Allah!Dukkan yabo ya tabbata gare ka, kai ne ka tufatar da ni shi (wannan tufar). Ina rokonka alherinsa da alherin abin da aka yi shi dominsa, kuma ina neman tsarinka daga sharrinsa da sharrin abin da aka yi shi dominsa.

Zaker copied