Zikiri bayan gama alwala

1

(13) Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, shi kadai. Babu abokin tarayya a gare shi; kuma ina shaidawa cewa Muhammadu bawansa ne kuma manzonsa ne.

2

(14) Ya Allah! Ka sanya ni a cikin masu yawan tuba. Kuma ka sanya ni a cikin masu tsarkaka.

3

(15) Tsarki ya tabbata gare ka ya Allah tare da yabo gare ka. Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai kai. Ina neman gafararka kuma ina tuba gareka.

Zaker copied