Addu’a yayin da aka ga tumu

1

(187) Ya Allah! Ka albarkance mu a cikin kayan gonarmu. Ka albarkance mu a garinmu. Ka albarkance mu a kwanon awonmu. Ka albarkance mu a mudin awonmu.

Zaker copied