Addu'ar mazaunin gida ga matifiyi

1

(212) Ina ba wa Allah ajiyar addininka. da amanarka, da ayyukan da ka ke cikawa a kan su.

2

(213) Allah ya yi maka guzurin takawa, ya gafarta maka zunubanka, ya saukake alheri gare ka a duk inda kake.

Zaker copied