Akku'ar da aka ma wanda ya sanaya sabuwar tufa

1

(7) (Allah ya sa) ka sanya sabo, kuma ka rayu kana abin yabo, kuma ka mutu kana shahidi (wanda aka kasha tafarkin Allah).

2

(8) Allah ya sa ka mayar da ita tsumma. Kuma Allah Madaukaki ya mayar maka da wata (tufar).

Zaker copied