Addu’ar tsoron shirka

1

(203) Ya Allah! Ina neman tsari da Kai da na yi shirka da Kai alhali ina sani. kuma ina neman gafararka ga wanda ban sani ba.

Zaker copied