Addu’ar matafiyi idan ya riski
karshen dare (daidai Iokacin
sahur)
﷽
1
(215)
Mai shaida ya yi shaida a kan godiyar mu ga
Allah. da kyakkyawar ni’imarsa a gare mu. Ya
Ubangijinmu! Ka kasance tare da mu (da
kiyayewarka da kariyarka). Ka kwarara falalarka a
gare mu. Muna masu neman tsari da Allah daga
wuta.