Talbiyar mai harama da Hajji ko Umara

1

(233) Amsawarka ya Allah! Amsawarka. Amsawarka! Babu abokin tarayya gare Ka, amsawarka! Hakika yabo, da ni’ima da mulki naka ne (Kai kadai); babu abokin tarayya gare Ka.

Zaker copied