Addu'ar neman biyan bashi

1

(136) Ya Allah! Ka wadatar da ni da abin da Ka halatta ga barin abin da Ka haramta, kuma Ka wadatar da ni da falalarka ga barin waninka.

2

(137) Ya Allah! Ina neman tsarinka daga kunci. da bakin ciki. da kasawa. da lalaci, da rowa, da tsoro. da nauyin bashi, da rinjayen mazaje.

Zaker copied