(48) Ya Ubangijina! Ka gafarta mini, Ya Ubangijina! Ka gagarta mini.
(49) Ya Allah! Ka gafarta mini, ka ji kai na, ka shirye ni, ka wadata ni, ka ba ni lafiya da tsira daga musifu, ka azurta ni, ka daukaka ni.