Abin da mutumin da wani al’amari na farin ciki ya zo masa zai yi

1

(242) Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance idan wani al'amar da yake faranta masa rai, ko ake murna da shi ya zo masa, sai ya fadi yana mai sujada domin godiya go Allah, Mai tsarki da daukaka.

Zaker copied