(192) Da Sunan Allah. Ya Allah! Ka nisantar da shaidan daga gare mu. kuma ka nisantar da shaidan daga abin da Ka azurta mu da shi.