1 1 1. Addu’a idan aka ji haushin
karnuka da daddare
﷽
1
(229)
Annabi, tsira da amincin Allah Su tabbata a
gare shi, ya ce: ldan kuka ji haushin karnuka.
da kukan jaki da daddare, to ku nemi tsarin
Allah daga gare su, domin su suna ganin abin
da bu kwa guni.