Addu’ar hawa abin hawa

1

(206) Da Sunan Allah. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Tsarki ya tabbata ga (Ubangiji) Wanda ya hore mana wannan (abin hawa): ba mu kasance masu ikon sarrafa shi ba. Hakika mu masu komawa ne zuwa ga Ubangijinmu. Dukkan yabo ya tabbata ga Allah dukkan yabo ya tabbata ga Allah, dukkan yabo ya tabbata ga Allah. Allah ne Mafi girma. Allah ne Mafi girma Allah ne Mafi girma. Tsarki ya tabbata gare Ka ya Allah! Hakika ne na zalunci kaina Ka gafarta mini. domin babu wanda yake gafarta zunubai sai Kai.

Zaker copied