Addu’a bayan an gama cin abinci

1

(180) Dukkan yabo ya tabbala ga Allah, Wanda Ya ciyar da ni wannan (abincin). Ya azurta ni da shi, ba tare da wata dabara ko karfi daga gare ni ba.

2

(181) Dukkan yabo ya tabbata ga Allah. yabo mai yawa, kyakkyawa. kuma abin sanya albarka a cikinsa, (Allah) Wanda ba a dauke masa azurta bayinsa, kuma ba a rabuwa da Shi (a bar nema daga wurinsa), kuma ba a wadatuwa ga barinsa; Shi ne Ubangijinmu.

Zaker copied