Addu’ar Wanda ya fitinu da shakka a cikin imani

1

(133) * Ya nemi tsari da Allah. * Ya bar abin da yake sa shi shakkar.

2

(134) * Ya Ce: Na yi imani da Allah da Manzanninsa.

3

(135) Ya karanta fadin Allah Madaukaki: Shi ne Na farko, Shi ne Na Earshe, Shi ne Bayyananne. Shi ne Boyayye, kuma Shi Masani Ne da komai.

Zaker copied