(230) Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: Ya Allah! Duk wani mumini da na zage shi. to ka sanya wannan ya zamanto sababi gare shi na samun kusanci zuwa gare Ka ranar Kiyama.