Abin da wanda ya aikata wani zunubi zai yi kuma ya fada

1

(140) Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya Ce: Babu wani bawa da zai aikata wani zunubi, sannan ya kyautata alwala, ya tashi ya yi salla raka'a biyu. sannan ya nemi gafarar Allah, face Allah ya gafarta masa '.

Zaker copied