Abin da musulmi zai ce idan aka yabe shi

1

(232) Ya Allah! Kar ka rike ni da abin da suke fada, Ka gafarta mini abin da ba su sani ba. Ka sanya ni fiye da yadda suke zato.

Zaker copied